
Kungiyoyin kare hakkin bil adama







Dalilin da Yasa Wajibi Sheikh Pantami Ya Yi Allah Wadai da Abinda Taliban Ta Yi a Afghanistan, HURIWA
Abuja - Kungiyar kare haƙkin ɗan adam a Najeriya (HURIWA) ta yi kira ga ministan sadarwa, Sheikh Isa Pantami, ya fito ya yi tir da kwace ikon da Taliban ta yi.

Ku Tursasa ’Yan Boko Haram Su Mika Wuya, CDS Ga Kungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam
Babban hafsan hafsoshin tsaro ya bukaci masu fafutukar kare hakkin dan adam su shiga dazukan 'yan Boko Haram don su tilasta su su mika wuya a tattauna dasu.

Wata Ƙungiya ta ƙalubalanci Shugaba Buhari kan dukiyoyin da gwamnatinsa ke ƙwatowa
Wata ƙungiya mai zaman kanta a Najeria ta ƙalubalanci gwamnatin shugaba Buhari kan yaƙin da tace tana yi da cin hanci da rashawa, tace ba inda dukiyoyin ke zuwa