Hotunan Aure
Bayan auren mata 3 a lokaci guda, magidanci yayi harin karo amare 3 a Najeriya. Babban burin Tersugh Aondona a duniya bai wuce matasa su haifi yara akalla 35.
Wata matar aure mai suna Aminar ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa rashin nuna soyayya, kulawa da ɗaukar ɗawainiyar iyalansa a Ilorin jihar Kwara.
Wani matashi 'dan Najeriya ya angwance da mata biyu a lokaci guda. Bidiyon shagalin bikin ya nuna yadda auri kyawawan matan a rana daya a jihar Delta.
Wani ‘dan Najeriya a turai ya koka bayan mata ta fatattake shi daga gidansu. Ya ce ya kashe miliyoyin naira kan karatunta sannan ya siyar da filayensa kan haka.
Kakakin 'yan sandan jihar Gombe, Mahid Abubakar, ya bada labarin soyayyar da suka sha da matarsa kafin Allah ya yi ta zama mallakinsa. Ya saki hotunansu.
Wata amarya ta cika da bakin ciki yayin da ta samu labarin mai hoton da ta fi son aikinsa ba zai samu zuwa daukar hotunan bikinta ba. Mai hoton ya turo wani daban.
Wani uba a yankin Arewacin Najeriya ya yi watsi da al'ada inda ya kama koyarwar addini ta hanyar raka diyarsa da ta yi aure zuwa dakin mijinta da kansa.
Wani ‘dan Najeriya da mayarwa dangin ango da sadakin diyarsa saboda al’adarsu ta Yarbawa. An gano dalilinsa na yin hakan kuma dangin angon sun yi martani.
Kwaliyyar ban al’ajabi da wata amarya ta yi a ranar aurenta ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. A cikin bidiyon, an gano angon na kallonta yayin da ta sha hoda.
Hotunan Aure
Samu kari