Yan jihohi masu arzikin man fetur
Rahotanni na nuni da cewa wasu gidajen mai a jihar Enugu sun rage farashin litar fetur daga N720 zuwa N660 sakamakon wani mataki da NNPLC ya ɗauka.
Gwamnatocin mataki uku a Najeriya sun samu ƙarin kuɗaɗen shiga daga asusun tarayya a 2023 sakamakon cire tallafin man fetur da Bola Tinubu ya yi a watan Mayu.
Kamfanin NNPCL ya ce nan da mako biyu matatar mai ta garin Fatakwal, jihar Rivers za ta fara aikin tace mai yayin da yake shirin daina shigo da fetur kasar.
Yayin da ake cigaba da saida da fetur a kan 700, amma asali farashin fetur ya rufe N1, 000. Matakai biyu da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka suka jawo wannan.
Bayan zazzafar muhawara kan kasancewar jihar Kogi daga cikin jihohi masu arziki, Majalisa ta amince da bukatar hakan da kuma samun kaso 13 daga kudaden mai din.
Sojoji sun ci karo da wani gari a jihar Ribas da ke Neja-Delta inda ake satar danyen mai. N40, 000 ake biya domin a haka rami, daga nan sai a shiga satar danyen mai.
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya, Mele Kyari ya tabbatar wa ƴan ƙasar cewa nan da shekaru 10 za a daina wahalar fetur. Ya bayyana hakan a Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana adadin man fetur din da ake sacewa a Najeriya. Obasanjo ya ce satar ta durkusar da tattalin arzikin kasar nan.
Asusun kasafin kudin Najeriya (FAAC) ya raba wa gwamnatin tarayya, jihohi 36 da kananan hukumomin ƙasar naira tiriliyan 1.149 a watan Janairun 2024.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari