
Rikicin Makiyaya da Manoma







Gwamnatin jihar Gombe ta kafa dokar da ta hana makiyaya da ke waje shiga cikin jihar sai bayan watan Janairu a kokarinta na hana rikicin manoma da makiyaya.

Wani makiyayi mai suna Muhammadu Abubakar mai shekaru 32 ya fuskanci hukuncin daurin rai-da-rai bisa samunsa da laifin yunkurin aikata kisan kai a jihar Ekiti.

Akalla manoma uku ne suka rasa rayukansu da safiyar ranar Juma’a yayin da mutum daya ya ji rauni a kauyen Nkiendonwro da ke gundumar Miango ta yankin Bassa.

Yan sandan jihar Jigawa sun kama wani makiyayi mai shekaru 25, wanda aka zargi ya kutsa cikin gonakin wasu ya lalata kayan gona na N200,000 a kauyen Takatsaba

Fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana yadda gwamnonin jam'iyyar PDP suka ki amincewa da kudurin da zai kawo karshen rikicin makiyaya da manina a fadin kasar

Rikici tsakanin makiyaya da manoma ya kai ga sare hannun wani manomi a wani yankin jihar Kwara. An ruwaito cewa, makiyayin ya zare adda ya fille hannun manomi.
Rikicin Makiyaya da Manoma
Samu kari