
Ahmad Lawan







An samu babban ‘dan siyasar Arewa da zai nemi Shugaban kasa a jam’iyyar APC. Bayan shekaru 23 a Majalisa, Ahmad Lawan zai yanki fam da nufin zama shugaban kasa.

Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce shi da takwarorinsa suna yi wa mataimakin shugaban kasa, Prof Yemi Osinbajo "fatan alkhairi" a yunkurinsa.

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya roki yan Najeriya su sake yin imani su ba jam'iyyar APC dama a 2023 domin cigaba da ayyukan alheri.

Shugaban majalisar dattawan ya ci gaba da cewa a jam’iyyar APC akwai uba kuma shugaban kasa da zai iya tabbatar da cewa jam’iyyar ta ci gaba da kasancewa a hade

Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan, ya bayyana cewa jigogin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun yarda da yin ittifaki kan wadanda za'a.

Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
Ahmad Lawan
Samu kari