Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ba ruwansa ba harkokin mulkin wanda ya gaje shi a jihar don ba ya son zama ubangida.
Mallam Nasir El-Rufai ya ziyarci jihar Borno ne domin wata muhimmiyar ganawa da gwamnatin jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum.
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna da ya kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna, ta yabawa gwamnan jihar Malam Uba Sani, kan ayyukan ci gaba da yake gudanarwa a fadin jihar.
Wani jigon jam’iyyar APC Francis Okoye ya ce babu abin damuwa kan ziyarar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya kai sakatariyar jam’iyyar SDP.
A jiya ne ana tsakiyar azumi aka ji Bashir El-Rufai ya aikawa Gwamna Uba Sani raddi a fili saboda zancen bashi. Bashir ya ce Uba Sani bai san inda ya sa gaba ba.
Gwamna Uba Sani ya fara wayyo Allah da halin tattalin arzikin jihar Kaduna. A karon farko Uba Sani ya yi magana game da tulin bashin da Nasir El-Rufai ya ci.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa kace-nace da ake ta yi kan zargin an biya kuɗin fansa wajen ceto ɗaliban Kuriga ba shi da muhimmanci.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Samu kari