
Guaranty Trust Bank - Gtbank







Babban bankin Najeriya ta yi kira ga yan Najeriya dasu cigaba da kai tsofaffin kudadensu tare da yagaggu zuwa ga bankuna mafi kusa domin samun canjin sababbin kudade har zuwa ranar 2 ga watan Satumba,

A halin yanzu, sai yadda ‘Yan Majalisa su kayi da Gwamnan CBN wajen samun karin wa’adi. Kwamitin sha’anin banki zai binciki Godwin Emefiele a Majalisa da nufin tantance sa. Buhari yana so Godwin Emefiele ya zarce a ofis.

A makon nan ne mu ka ji cewa an binciko wani kudin Gwamnatin Najeriya da ke jibge a bankin kasuwa. Kwamitin da Buhari ya kafa kwanaki na SPIP shi ne ya gano kudi a wani banki.

Kamfanin motoci na Innoson ya ce ya kulle bankunan GT guda bakwai, har sai lokacin da bankin ya mai da musu da kudin da su ke bin su kimanin N8.8 biliyan. Mai magana da yawun kamfanin, Cornell Osigwe shi ne ya shaidawa manema...

EFCC ta koma bibiyar wasu kudi da ake zargin an sata tun a 2009 da sunan bada bashi ga wasu kamfanoni. EFCC na zargin Erastus Akingbola da ba kamfanonin sa bashi daga kudin mutane da aka ajiye a banki.

A kwanakin nan ne Atiku ya zargi iyalin shugaban kasar da sayen hannun jari a wannan banki tare da kuma mallakar kaso mai tsoka a kamfanin Etisalat sai dai kamfanin yace Shugaba Buhari bai da hannun jari a bankin Keystone.
Guaranty Trust Bank - Gtbank
Samu kari