Yahaya Bello
Kwamishinan yada labarai na jihar Kogi, Kingsley Fanwo, ya fito ya yi magana kan dambarwar da ta faru yayin da hukumar EFCC ta yi kokarin cafke Yahaya Bello.
Yayin da Nasir El-Rufai da Yahaya Bello ke cikin wani hali, Aisha Yesufu ta magantu inda ta ce 'yan siyasar Najeriya sun dauka shekaru takwas masu dorewa ne.
Yayin da Gwamna Usman Ododo ya tsere da mai gidansa Yahaya Bello, wani lauya ya yi Allah wadai da matakin inda ya bukaci Majalisar jihar ta tsige shi.
Gwamnan jihar Kogi ya shiga tsaka mai wuya bayan hukumar hana shige da fice ta kasa ta bayar da umarnin cafke shi. Wannan na zuwa daidai lokacin da EFCC ke nemansa
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, a matsayin wanda take nema ruwa a jallo.
Gwamnatin tarayya ta buƙaci tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Adoza Bello ya mika kansa ga bincike, ta ce EFCC tana da karfin ikon gayyatar kowane ɗan Najeriya.
Hukumar EFCC ta yi barazanar yin amfani da jami'an sojoji domin cafke tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, wanda ya ki yarda jami'an hukumar su kama shi.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa wato EFCC ta tsara gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Adoza Bello a gaban kotu yau Alhamis.
Hukumar EFCC ta gargaɗi dukkan masu kokarin kawo mata cikas yayim gudanar da ayyukanta na doka, ta ce babban laifi ne da za ɗaure mutum shekara 5 a gidan yari.
Yahaya Bello
Samu kari