
Udom Emmanuel







Sai dai gwamnan yace ba za su iya yin fatali da tallafin abincin ba sakamakon kyauta aka basu, kuma a al’adarsu basa mayar da hannu kyau baya, sai ya zamo butul

PDP ta karbe kujerar muhimiyyar APC a Majalisar Dattawan Tarayya a zaman dazu. An rantsar da sabon Sanatan Jam’iyyar PDP a Majalisa ne bayan lashe zaben Akwa Ibom.

Jam’iyyar PDP ta yi nasara a duka zaben kujerun Majalisar da aka yi a jiya. An tika Ministan Shugaba Buhari da kasa a mai-men zaben.

An hana APC canza ‘Dan takara daf da zaben Akwa Ibom inda INEC ta fada mata cewa bakin alkalami ya bushe, kuma ba za a iya sa sunan Hon. Ekperikpe Luke Ekpo a zaben ba.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito wani hadimin gwamnan mai suna Aniekeme Finbarr ne ya bayyana mutuwar mahaifin gwamnan a wani rubutu da yayi a manhajar WhatsApp, inda yace mamacin ya mutu yana da shekara 90 a duniya.

Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da mummunan hari a wani wajen daurin aure a unguwar Ndiya Ikot Ukah cikin karamar hukumar Nsit Udium na jahar Akwa Ibom, inda suka kashe mutum daya.
Udom Emmanuel
Samu kari