
Governor Samuel Ortom







Gwamna Samuel Ortom ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo kan halin da kasar ke ciki, ya nemi ya sauka daga kujerarsa ya mikawa Osinbajo.

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce sam babu ta inda shugaban ƙasa muhammadu Buhari bai kunyata yan Najeriya ba dan haka ya aje kawai ya kama gabansa.

APC na shirin maka tsoffin mambobinta kamar irin su Saraki, Tambuwal, Ortom da Obaseki a gaban kotu kan sauya sheka zuwa PDP, tana so a haramta masu takara.

Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf

Nathaniel Ikyur, babban sakataren watsa labarai na Samuel Ortom, gwamnan Jihar Benue, ya ce mai gidansa bai tsani Shugaba Muhammadu Buhari ba. Da ya jawabi a ra

Gwamna Samuel Ortom na Jihar Binuwai ya bayyana takaicin sa akan yadda jami’an tsaro suka hana shi shiga filin jirgin sama don tarbar mataimakin shugaban kasa,
Governor Samuel Ortom
Samu kari