
Mata masu fada







Wani mai gida ya yi kira ga mai haya a gidansa ya shirya tattara inasa-inasa ya bar masa gida idan kudinsa ya kare saboda yawan kawo yan mata marasa aure gidan.

Kungiyar mata 'yan jarida a Najeriya sun koka kan yadda rayuwa ta yi tsada a Najeriya. Sun roki gwamnati ta dauki mataki cikin gaggawa don samun zaman lafiya.

Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta. Sun samu rashin jituwa ne a wurin ajiya.

Lagos - Rahotanni sun bayyana cewa wani miji ya hallaka matar sa yayin da ya fusata sosai, ya kulle ta a cikin gida kuma ya cinna wa gidan wuta a jihar Legas.

Wata kotu a haɗadɗiyar daular larabawa, ta samu wata mata da laifin keta sirrin wayar mijinta, kuma ta yanke mata hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni 3.

Mata da dama su na fuskantar sauyi a jikinsu yayin da suke dauke da juna biyu, wasu su na yin haske yayin da wasu suke yin duhu kwarai. Akwai wadanda suke yin
Mata masu fada
Samu kari