Akwatin zabe
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta saka ranar 3 ga watan Faburairun 2024 don sake zabe saboda cike gurbin kujerun da suke babu kowa a fadin kasar.
Wani babban jigo a jam'iyyar SDP ya bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya kori shugabannin hukumar zabe ta kasar tare da gurfanar da Farfesa Yakubu.
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana ranar 4 ga watan Yuli zuwa 5 ga watan Agusta a matsayin ranar da za a sake duba sakamakon zaben da aka gudanar.
Farfesa Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno kuma dan takara na zaben ranar 18 ga watan Maris na 2023 ya samu nasara a karamar hukumar Munguno da tazara mai nisa
‘Yan Bindiga sun kashe wani Shugaban yakin neman zaben APC da suka yi garkuwa da shi. Ana tunanin Chisom Lennard ya rasu ne yana hana ‘yan daba yin magudi.
Rahotanni daga jihar Kuros Riba sun nuna cewa an halaka wani wakilin jam'iyya a wurin da ke kusa da rumfar zabe, kakakin yan sanda ta tabbatar da faruwar lamari
Kwamishinan yada labarai da wayar da kan INEC ya ce idan an kammala kada kuri’a a rumfuna, jami’in PO zai shigar da sakamakon a EC8A, sannan a tura da BVAS.
Hukumar INEC ta fitar da sanarwa, an ji abin da ya jawo aka fasa shirya zaben Gwamnoni a makon nan. Karar da aka shigar na zaben shugaban kasa ya jawo haka.
Akwatin zabe
Samu kari