Sheikh Kabiru Gombe
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana game da abin da ke faruwa a Nijar da kuma yadda sojojin kasar suka ki mika mulki ga Muhammad Bazoum, Izala ta fara shiga.
Ismail Hashim Abubakar dalibin ilmi ne da ya yi digiri a kasar waje. Abin da wannan Bawan Allah ya maida hankali kan wajen bincikensa shi ne Ja’far Mahmud Adam.
Gwamnatin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ta rufe Masallatai tare da kwashe littafan Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara bisa umurnin kotun shari'a.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana shawarwari da nasihohin da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari kan mastalar tsaro a ganawarsu da shi a Fadar Aso Rock.
Babban Malamin Musulunci, Haifaffen Saudi Arabiya, Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu zai samu shaidar OON. Malamin ya wallafa littafai irinsu Tafsir da Hadisi.
Za a ji Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo a Abia, An ba shi kyautar Best Performing Digital Minister for the Year 2022 ne a ranar tunawa da fasahohin zamani.
Za a ji an yi zama domin sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara, kuma an kori kararsa. Lauyoyin da ke bada kariya sun kuma galaba a kotun tarayya na Abuja.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yayi bayanin kalubalen da ya fuskanta saboda kawo tsarin NIN, abin ta kai ga barazanar kisa
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi wa almajiransa bayanin harin da aka kai masu a ranar Laraba, 31 ga watan Agusta 2022 a masallacinsa da ke garin Bauchi
Sheikh Kabiru Gombe
Samu kari