Tsadar Mai
Yayin da ake ci gaba da fuskantar matsalar tsadar mai a Najeriya, a yau Talata 2 ga watan Afrilu matatar man Dangote za ta fara siyar da mai ga 'yan kasuwa.
Ma'aikatar masana'antu da harkokin kasuwanci ta bukaci wadanda suka cika tallafin N50,000 kan fara duba wayoyinsu domin sakwannin da za su iya samu.
Mutane sun komawa ubangiji yayin da farashin kaya su ka haukace yanzu a kasuwa. Lissafi ya ƙwacewa Gwamnati, ma’aikata da talakawa saboda tsadar kaya a kasuwa.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Yayin da aka fara azumin watan Ramdan cikni halin tsadar rayuwa, Gwamna Babajide Sanwo-Olu na Legas zai rage farashin kayan abinci da kaso 25 don saukakawa al'umma.
Sabanin wani rubutu da aka dinga yadawa a yanar gizo kan ba matasa tallafin N500,000, gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ba ta da wannan shirin.
Yayin ake ta kiraye-kirayen bude iyakoki ga Shugaba Tinubu a Najeriya, a karshe shugaban ya saurari koken jama'a ya umarci bude iyakokin Najeriya da Nijar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin N50,000 ga 'yan Najeriya musamman ga masu sana'o'i da kananan 'yan kasuwa a fadin kasar.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta yi kira da a ba mata dama suɓwarware matsalolin da suka addabbi ƙasar nan, saboda a cewarta maza sun gaza.
Tsadar Mai
Samu kari