
Wahalar man fetur a Najeriya







Shugaba Muhammadu Buhari ya bawa yan Najeriya hakuri bisa daukewar wutar lantarki a kasa baki daya da kuma karancin man fetur da ya jefa yan kasar cikin wahalha

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa Najeriya a 2021 ta samu sama da Naira tiriliyan 14.4 na kudin danyen mai daga kasashe daban-daban na duniya.

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za tayi amfani da kudin bashi $2.2 billion da ta karbo don biyan kudin tallafin man fetur. Gwamnatin tace hakazalika zata karb

Jihar Legas - An gurfanar da Ms. Ogbulu Chindinma Pearl, a kotun laifuka na musamman dake unguwar Oshodi a jihar Legas kan laifin raba man fetur a taron biki.

Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutan lantarki gaba daya a boye, kuma tana shirin cire na mai.

Yayin da Najeriya ke ci gaba da fuskantar tsadar man fetur, ministan Buhari ya fito ya yi bayani, ya ce a yanzu haka Najeriya na man da zai ishi kowa na tsawon
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari