
Frsc Nigeria







Babban kwamandan Hukumar Kiyayye Haddura ta Kasa, FRSC, a Jihar Bauchi, Yusuf Abdullahi, ya ce a kalla mutane 16 ne suka rasu a hatsarin mota da ya faru a jihar

Wasu bata gari da ba a tabbatar ko su wanene ba sun bindige wani jami'in Hukumar Kiyayye Haddura ta Kasa, FRSC, a garin Ondo a yayin da ya tafi ya kai wa abokin

Jami'in hukumar road safety ya bayyana kokensa kan yadda shaidanun aljanu suka kwace titunan jihar Bauchi. A cewarsa, ya kamata a tashi tsaye domin tabbatar da

Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Bayelsa ya lakume rayukan iyaye da kuma yan uwan wani Ango yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin aure.

Hukumar kula da kan hanya ta kasa, FRSC, ta bayyana cewa mutum 159 ne suka mutu a hatsarin kan hanya 850 da suka auku a babban birnin tarayya Abuja daga Junairu

Jama'a masu tarin yawa sun kadu tare da shiga matukar tashin hankali a kafar sada zumuntar Facebook sakamakon rasuwar matashi Sani Ruba angon 11 ga Disamba.
Frsc Nigeria
Samu kari