
France







Shugaban kasar Faransa ya bayyana musabbabin zuwansa Najeriya
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana dalilinsa na dagewa akan lallai sai ya kai ziyara jihar Legas, shi ne don ya samu damar lekawa shelkwatar fitaccen mawakin Najeriya, Fela, wanda yace hakan na tuna masa rayuwa mai