
Kammala karatun firamare







Za a dakatar da Daliban da aka kama da laifin satar jarrabawa na tsawon shekaru
Hukumar jarrabawar yammacin Afirika (WAEC) tace daliban da aka kama da laifin satar jarabawa baza'a barsu su sake rubuta wata jarabawar ba har na tsawon wasu shekaru. Wannan hukuncin yana daya daga cikin abubuwan da suka zartar..