
Femi Falana San







Za ku ji yadda aka saba dokar kasa a nadin shugabannin tsaro. Kungiya ta ce ya kamata a aika sunayen Hafsun soji zuwa gaban Majalisa tukuna kafin su fara aiki.

'yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta siffanta kama Sowore da akayi a matsayin tauye hakki da ba tare da wani babban laifi ba. Tace kowa na da 'yancin zanga-zanga.

Gawurtaccen Lauya, Femi Falana ya ce sun fara binciken harbe-harben da aka yi a Lekki. Da alama Kungiya za ta tona asirin sojojin da su ka harbe 'Yan #EndSARS.

Manyan Lauyoyi sun huro wuta a cirewa Minista mukamin ‘SAN’ a Najeriya. Lauyoyi 3000 sun sa a hannu a raba Ministan da mukamin babban Lauya da ya ke ji da shi.

Babban lauyan Najeriya kuma lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana (SAN), ya mika korafi a kan gwamnatin Najeriya da ta jihar Kano kan Sharif Yahya.

Aminu Sheriff, wanda aka samu da laifin cin mutuncin Islama ya samu Lauyan da zai kare shi. Femi Fakana ya karbi shari’ar, zai kare Matashin a gaban babban Kotu
Femi Falana San
Samu kari