Gwamnatin tarayyar Najeriya
Mun tattaro kira na musammman ga Hukumar NEPA masu raba wutar lantarki musamman a yankin karamar hukumar Zaria daga bakin Sheikh Shuaibu Salihu Zaria.
Ministan Kudi ya ce gwamnatin Najeriya na shirin karbar bashin $2.2bn daga Bankin Duniya. A cewarsa babu kudin ruwa da yawa a kansa kuma za a biya a shekara 20.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da babban kwamiti mai dauke da kananan kwamitokwamitoci guda 11 da za su shirya bikin cikar Tinubu shekara 1 a mulki.
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu masana’antar kera motoci ta Najeriya ta shirya ta fara aiki gadan-gadan, kuma za a fara fitar da ababen hawan daga watan Disamba.
Gwamnatin tarayya ta buƙaci tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Adoza Bello ya mika kansa ga bincike, ta ce EFCC tana da karfin ikon gayyatar kowane ɗan Najeriya.
Shugaban ƴan canji, Aminu Gwadabe ya bayyana cewa a halin yanzu BDCs sun fara sayen Dalar Amurka kan N980 kuma sayat wa kwastomomi kan N1040 a Najeriya.
Tsohon hadimin shugaban ƙasa a gwamatin Muhammadu Buhari, Bashir Hamad Ahmad, ya faranta ran ƴan Najeriya yayin da ya rahoto farashin Dala ya karye.
Rahotanni sun tattabar da cewa ragowar daliban da aka yi garkuwa da su a jami'ar tarayya ta Gusau sun samu 'yanci bayan shafe watanni a hannun masu garkuwa da mutane
Duk da wahalar da ake ciki a kasa, tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya ce babbar matsalar Najeriya ita ce rashin shugabanci na gari.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari