
Ma'aikatar Ilimin Najeriya







Ministan ilimi a Najeriya, Malam Adamu Damu ya fice daga wurin taronsa da kungiyar ɗaliban Najeriya NANS, har yanzun babu wata sanarwa kan matsayar da aka cimma

ASUU ta sake caccakar gwamnatin Buhari kan yadda take tafiyar da harkokin ilimi a kasar nan. ASUU ta ce idan aka duba, gwamnati ta mayar da malamai bayi ne.

Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ya magantu kan tafiyar da ASUU ta yi yajin aiki a farkon wannan makon bayan kin samun bukatarta daga gwamnatin Buhari...

Ambasada Habu Ibrahim Gwani, wani mazaunin jihar Gombe ne da ya gina wata makarantar firamare a wani kungurmin kauyen mai suna Agangaro da ba kowace irin mota.

wamnatin Jihar Yobe ta ce hare-haren yan ta'addar kungiyar Boko Haram ya yi sanadin mutuwar dalibai 167 da malamai uku a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwait

Ministan ilimi Adamu ya jinjina wa gwamnatin jihar Kano kan matakan da ta dauka domin magance lamarin mutuwar Hanifa Abubakar, wacce malaminta ya kashe ta.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari