Aikin Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya tana kokarin ganin ta shawo kan matsalar karacin lantarki a kasar nan. Kamfanonin AEDC, IEDC da TCN sun batawa Minista rai a kan rashin wuta
Kwastam ta ce kusan N200m ake samu a kowace sa'a watau kusan N5bn kenan a wata daga tashar Apapa. Duk ranar Allah sai jami’an sun tatsi Naira Biliyan 4 a tashar.
Hukumar NCC ta sake nanata umarnin ta ga kamfanonin sadarwa da su toshe layukan masu amfani da wayar tarho da ba su hada da NIN ba daga ranar Laraba, 28 ga Fabrairu.
Gwamnati ta kwantar da hankalin ma’aikata a kan rade-radin korar dubbban jama’a daga aiki. Masu cewa za a kori ma'aikata wajen dabbaka aikin Oronsaye sun yi kuskure.
A sakamakon karbar shawarar kwamitin Stephen Oronsaye, za a taba ma'aikatun gwamnati. Daga cikin wuraren da abin zai iya shafa watakila akwai bankin NEXIM.
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta tabbatar da nadin shugaba Bola Tinubu na Hafsat Bakare, a matsayin daraktar hukumar kwararru ta kudi ta Najeriya (NFIU).
Yayin da Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da amfani da rahoton Stephen Oronsaye, Sanata Shehu Sani ya yi martani kan lamarin inda ya ce akwai matsala.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kuduri aniyar aiwatar da rahoton Stephen Oronsaye da ya nemi gwamnati ta hade wasu hukumomi waje daya tare da rushe wasu.
Kungiyar kwadago ta yi zargin cewa ta gano wani shiri da aka yi na kai hare-hare kan 'yan kungiyarta da za su gudanar da zanga-zangar lumana a fadin kasar.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari