
Father Mbaka







Hukumar DSS ta karyata jita-jitar da ke cewa, hukumar ta kwamushe Fasto Mbaka. Hukumar ta bayyana wa jaridar Punch cewa, Fasto Mbaka ba ya tare da hukumar.

Limamin cocin Adoration Ministry da ke garin Enugu, Rabaren Ejike Mbaka, ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari cewa za ta gamu da fushin Allah idan ta taba shi.

Malamin cocin Katolika ya sake caccakar jam'iyyar APC a karo na biyu biyo bayan barazanar da jam'iyyar ta yi masa na kai rahotonsa ga babban Paparoma a Rum.

Yan Najeriya sun bayyana ra’ayinsu a kan rigimar da ke tsakanin fadar Shugaban kasa da Father Mbaka, sun ce ba za a taba lamuntar yiwa babban faston kazafi ba.

Fadar shugaban kasa tace Ejike Mbaka, shugaban Adoration Ministry (AMEN), ya taba kaiwa shugaban kasa 'yan kwangila uku amma aka dakatar da shi, The Cable tace.

Yekini Nabena, mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa ya ce Ejike Mbaka, Shugaban cocin Adoration Ministry, Enugu, (AMEN) yana yi
Father Mbaka
Samu kari