
Fastocin Bogi







Wani fasto a kasar Afirka ta kudu mai suna Lesego Daniel, ya yada hotunan yadda ya ciyar da mambobin majami'arsa da matsatsaku da giya. A rubutun da ya wallafa a shafinsa na yanar gizo, ya bayyana cewa, duk abinda ubangiji ya...

Aliko Dangote, Chimamanda Adichie, su na cikin mafi tasiri a Afrika. A bana akwai ‘Yan Najeriya 4 a jerin mutane 10 da ke da karfi a Nahiyar. Na farko a wannan jeri ba kowa ba ne illa Mai kudin Nahiyar watau Aliko Dangote.

Da alamu tsohon Shugaban Najeriya, O. Obasanjo ya sa baki a kawo karshen rikicin Afrika ta Kudu inda ya fara cewa wadanda su ke ci-rani a kasar Afrika ta Kudu su koma aikinsu.

A yayin da 'yan Najeriya ke cigaba da kai harin daukan fansa a kan masana'antu da kamfanoni mallakin kasar Afrika ta Kudu a sassan Najeriya, musamman a yankin kudu, DSTV da MTN sun rufe ofisoshinsu da ke Kano na wucin gadi. Majiy

Mun ji cewa wata CSO watau Kungiya mai zaman kan-ta ta ce, ta nemi mutanen Najeriya a kasar Afrika ta Kudu su dawo. An fara kira ga ‘Yan Najeriya da ke kasar S/A su dawo kasarsu.

Shirye shirye sun yi nisa game da tafiyar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi zuwa kasar Afirka ta kudu domin kawo karshen hare haren da yan kasar suke kaiwa yan Najeriya, wanda yayi sanadiyyar mutuwar da dama tare da asarar
Fastocin Bogi
Samu kari