
Fastocin Karya







Annabin karya da ya fito daga kasar Amurka ya mutu, kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar Kenya
Micheal Job, wani fasto ne dan kasar Amurka, wanda kwanan nan ya kai ziyara kasar Kenya a matsayin annabi, rahotanni sun nuna cewa Job ya mutu kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar ta Kenya...

Wani Fasto ya roki mabiyan sa dasu taimaka su saya masa jirgin sama na hudu
Wani Faston addinin kirista dan kasar Amurka wanda ya mallaki jiragen sama har guda uku ya bukaci taimako a wurin mabiyanshi don su siya mishi jirgin sama na hudu. Fasto Jesse Duplantis yace ubangiji yayi mishi wahayi, inda ya...