
Malaman darika







Annabin karya da ya fito daga kasar Amurka ya mutu, kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar Kenya
Micheal Job, wani fasto ne dan kasar Amurka, wanda kwanan nan ya kai ziyara kasar Kenya a matsayin annabi, rahotanni sun nuna cewa Job ya mutu kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar ta Kenya...

Almajirta: Yara 26,000 muka ceto a bana - Daurawa, Shaihun Hisba
Shugaban hukumar hisba ta jihar Kano, mai kokarin tsayar da shari'ar Islama, Dr. Aminu Daurawa, yace a shekaru biyu da suka wuce, akalla almajirai 26,000 suka ceta daga bara da wahalar birni, suka mayar dasu kauyukansu...