
Benin







Yayin da jagoran yan awaren kafa kasar yarbawa, Sunday Igboho, yake cigaba da zama a tsare, ana tsammanin Benin zata bayyana matsayarta kan bukatar bashi mafaka

Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig

Yayin da shari'ar shugaban yan awaren kafa ƙasar yarbawa, Sunday Igboho, ta sake daukar wani sabon salo, gwamnatin Benin ta gabatar da nata thumar a kan shi.

A yau ne za a saurari shari'ar yiyuwar dawo da Sunday Igboho Najeriya, yayin da ya iso Kotu amma har yanzu yana zaune yana jiran a zo a zauna don yanke hukunci.

Wasu sarakunan yarbawa sun zauna zaman tattauna lamarin Sunday Igboho a jamhuriyar Benin. Wannan zaman ya biyo bayan kame Sunday Igboho a jamhuriyar ta Benin.

Babban lauyan Sunday Igboho ya gana da BBC Yoruba, ya kuma bayyana irin laifuka uku da gwamnatin Najeriya ta shigar akan Sunday Igboho, a jamhuriyar Benin.
Benin
Samu kari