Jihar Enugu
Wani mutum ya nuna kaduwarsa kan farashin da ya siya man fetur a jihar Enugu. Mutumin ya nuna shaida sannan ya bayyana sunan gidan man da ya siye shi kan haka.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yinawon gaba da wata gawa tare da masu rakiyarta a jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya.
Hukumar zabe ta ƙasa INEC ta ce wasu 'yan daba sun hargiza zaben cike gurbi da jami'an hukumar ke gudanarwa a jihar Enugu, an lalata kayayyakin zabe gaba daya.
Shugaban cocin Adoration Ministry da ke Enugu, Fasto Mbaka ya fito fili ya yi fallasa kan fastocin bogi masu shirya mu'ujizar karya da ba da bayanan karya.
Farfesa Anezionwu Okoro ya riga mu gidan gaskiya a jihar Enugu ya na da shekaru 94 a duniya, marigayin ya rasu a jiya Asabar 20 ga watan Janairu a Enugu.
Miyagun yan bindigan da suka sace basaraken kauyen Nkalagu Obukpa, sun sako shi bayan sun karbi makudan kudaden fansa da kayan abinci a hannun iyalansa.
An shawarci 'yan Najeriya da su fara tanadin abinci da rage kashe kudi yayin da ake shirin shiga shekarar 2024 wacce ka iya zuwa da matsin rayuwa.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya yabawa kotun koli bisa hukuncin da ta yanke wanda ya tabbatar masa da nasara a zaben gwamna na 18 ga watan Maris, 2023.
Kotun koli ta kawo karshen taƙadda kan nasarar Gwamna Peter Mbah na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Enugu da aka yi ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Jihar Enugu
Samu kari