Zaben Shugaban kasan Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi martani kan rahoton da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar kan zaben shekarar 2023.
Seyi Tinubu ya ce babu dadi ganin mutanen kasar nan suna shan wahalar da ya kamata a sha shekarun baya. Ita ma Folashade Tinubu-Ojo ta ce mutane su kara hakuri kadan
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba zai daina tsayawa takara ba.
Mai magana da yawun shugaba Bola Ahmed Tinubu watau Ajuri Ngalale ya ce an ba mai gidansa mukami. Tinuu ya samu kujerar gwarzon harkokin lafiya a Afrika.
Wani babba a PDP, Mark Jacob ya fadi yadda son kai ya cuci PDP a zaben shugaban kasa, ya bada shawarar a dauki mataki a kan Nyesom Wike saboda yadda ya taimaki APC.
Ana shirin fito da wasu sauye-sauye da za a iya kawowa dokar zabe. Da zarar 'yan majalisa sun yi nasara, yadda ake shirya zabe zai canza a Najeriya.
Za a ga yadda tsarin Shugaban kasa da na Firayim Minista yake aiki a Duniya. Wasu ‘yan majalisa sun kawo kudirin canza salon mulki zuwa Firayim Minista
Sanata Akpabio ya ce an kafa kwamiti na musamman mai dauke da mutane 40 wanda za a ba alhakin aikin yin gyara a kundin tsarin mulkin Najeriya a majalisar dattawa.
Babban jigon jam'iyya mai kayan daɗi, Farfesa Geoff Onyejegbu, ya ce idan Kwankwaso ya zama shugaban ƙasa, ƴan Najeriya sun gama kuka kan matsalar tsaro.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari