EFCC
Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta kwato N120bn daga hannun 'yan damgara.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta bayyana yadda ta gano dala dubu 720 da tsohon gwamnan Kogi ya sace daga asusun jiha ya biya kudin karatu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce ya fi karfin amsa gayyatar EFCC. Shugaban hukumar ne ya bayyana haka da yake bayani a kan zance da su ka yi ta tarho
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta sakwe shigar da kara kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC, Ola Olukoyede ya ce zai sauka da muƙaminsa matuƙar ba a gurfanae da Yahaya Bello ba.
EFCC ta kama Hadi Sirika, ministan Buhari, bisa zargin salwantar da kudi har naira biliyan 8. Ana zarginsa ne da hada kai da dan uwansa wurin karkatar da kudin
Kungiyar Lauyoyi ta yi zanga zanga a kan yunkurin kama Yahaya Bello da EFCC ke yi. Kungiyar ta ce ya kamata EFCC ta girmama umurnin kotu a kan lamarin
Yan sanda a kenya sun kama shugaban kamfanin Binance, Najeem Anjarwalla bayan tserewa daga Najeriya. Ana shirin dawo da shi kasar nan domin ci gaba da shari'a
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta wanke ello Adoke, tsohon ministan shari'a daga tuhumar karkatar da $1.1bn da hukumar EFCC ta shigar kan badakalar Malabu.
EFCC
Samu kari