
Jihar Edo







An zabi Ms Pauline Akhere George, haifafiyar Najeriya kuma yar Birtaniya a matsayin magajiyar garin Lambeth Borough, Landan a Birtaniya na shekarar 2022/2023.

Za a ji yadda haushi ya kashe Sanata mai-ci a Edo a sakamakon shan kashi a zaben ‘dan takara. Mathew Iduoriyekemwen ne ya doke Mathew Urhoghide a jam’iyyar PDP.

Wani shugaban makarantar Sakandire ya karɓi kudin zama jarabawar WAEC hannun ɗaliban SS3 ya bace ba'a san inda ya yi ba, ɗalibai sun fusata a wani bidiyo a Edo.

Nan da kwanaki kadan za a ji Gwamnatin jihar Edo za ta sa kafar wando daya da mabarata. Gwamnan Godwin Obaseki ya ci burin hana bara a kan titi, a koma gona.

Gwamna Godwin Obaseki na jahar Edo ya taya ma'aikatan jiharsa murnar ranar ma'aikata ta duniya tare da musu albirin da kara mafi karancin Albashi zuwa N40,000.

Wasu 'ya'ya sun tsunduma cikin tsananin farinciki bayan an gano mahaifiyarsu Florence Ikhine, wacce ta bace a shekarar 2002 a Benin dake jihar Edo, shekaru 20.
Jihar Edo
Samu kari