
Zaben Ondo







APC ta fadi yadda Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Gwamnan Jihar Edo, ta ce an zubar da jini. Don haka ne Jam’iyyar ta nemi IGP ya kama wani Hadimin Godwin Obaseki.

Tunde Rahman, kakakin jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu ya ce wasu daga cikin kusoshin jam'iyyar APC sun goyi bayan Gwamna Godwin Obaseki na PDP..

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, 25 ga watan Satumba, ya ce ya dauka alhakin lallasa APC da aka yi a zaben ranar Asabar da ta gabata na gwamnoni.

Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya mika godiyarsa ga Nyesom Wike a kan rawar da ya taka yayin zaben gwamnan jihar da ya gabata a ranar Asabar har ya lashe.

Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar APC a zaben jihar Edo da ya gabata, Fasto Ize-Iyamu, ya yi kira ga Gwamna Godwin Obaseki da ya dawo jam'iyyar APC.

Adams Oshiomhole ya yi magana, ya ce duk da APC ta rasa jihar Edo, da sauransa tukuna. Tsohon Gwmnan bai yi magana kan masu ganin laifinsa a rashin nasarar ba.
Zaben Ondo
Samu kari