Matsin tattalin arziki
Gwamatin tarayya ta ce ta fara raba tallafin kudi na shirin PCGS ga 'yan Najeriya. Ministar kasuwanci ta ce ba duka wadanda aka tantance ne za su samu kudin yanzu ba
Primate Ayodele, babban malamin addinin Kirista ya aika sakon gaggawa ga gwamnatin Bola Tinubu kan wahalar da ya ce ya hango na tunkarar Najeriya.
Reno Omokri yana da ra'ayin cewa idan 'yan Najeriya suka canza dabi'arsu ta sayen kayayyakin waje maimakon na cikin gida, Naira za ta kara daraja a kan Dala.
Wasu matasa bata gari sun farmaki motoci biyu dauke da kayan tallafin abinci a jihar Benue inda suka faffasa motocin tare da sace kudi kimanin N200,000
Farashin wasu kayayyaki kamar shinkafa (50kg) ya ragu da kashi 5.26 zuwa N90,000/buhu, sukari ya fadi da kashi 5.88 zuwa N80,000/buhu sakamakon darajar Naira.
Hukumar EFCC ta bayyana bankado wasu kudaden da take zargin an sace su a zamanin Buhari, inda ta ce a halin yanzu ana ci gaba da bincike don tabatar da hakan.
Kamfanin iskar gas na NIPCO ya sanar da kammala wasu sabbin gidajen mai guda hudu a Legas domin fara sayar da gas din CNG ga masu ababen hawa kan farashi mai rahusa.
Shahararren dan jarida, Rotimi Sankore ya riga mu gidan gaskiya, Shugabar gidan rediyon, RadioNow 95.3FM, Kadaria Ahmed ta nuna alhini kan rasuwar dan jaridar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna kwarin guiwar cewa ƴan Najeriya za su kubuta daga kangin wahala da tsadar rayuwa daga nan zuwa Disamba.
Matsin tattalin arziki
Samu kari