Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta sake gabatar da wata hujja a gaban kotu wadda ta bayyana yadda tsohon gwamnan CBN, Emefiele ya ba kamfanin matarsa kwangilar biliyoyin Naira.
‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu kan zargin shiru da EFCC da shugaban kasa Bola Tinubu suka yi akan batun dakatacciyar minister jin kai, Betta Edu.
EFCC ta ana neman Odoh Eric Ocheme da matar tsohon gwamnan babban bankin kasar, shi ake tunanin ya saci sa hannun Muhammadu Buhari taimaka aka yi sata CBN.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar yaƙi da rashawa ta jihar Kano ba ta da ikon binciken tsohon Gwamna Ganduje.
Idan tsohon ministan wuta ya yi nasara, za a biya shi diyyar N1bn a kan binciken aikin Mambilla. Lauyoyi sun garzaya kotu a Abuja, sun yi karar AGF da EFCC.
Wani rahoto da aka bankado ya nuna yadda ake zargin ana tafka rashin gaskiya a kwastam. Akwai jami’an kwastam da suka karbi cin hanci amma ana kokarin rufe binciken.
EFCC tana so ta ga bayan wadanda ake zargi da barna bayan samun korafi daga jama’a. Sabon shugaban hukumar ya dauki alwashi bayan ya ce sun karbo N60bn da $10m.
Bayan shafe kwanaki 5 a ofishin hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa, tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatahi Ahmed ya samu beli a kotu.
Wani labari da ya yadu a soshiyal midiya ya yi ikirarin cewa hukumar EFCC ta gano kimanin dala miliyan 800 a gidan tsohon gwamnan Abia Okezie Ikpeazu. An yi bincike.
Hukumar EFCC
Samu kari