
Jihar Ebonyi







Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.

Gwamna Dave Umahi na jigar Ebonyi ya tabbatar wa duniya cewa ya cake miliyan N100m kuma ya karɓi Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC.

Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi ya ayyana shiga takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Ebonyi ta tsakiya a majalisar Dattawan tarayyan Najeriya a 2023.

Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.

Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC, a ranar Alhamis ta ce ba za ta dauki wani mataki ba game da hukuncin kotu na tsige Dave Umahi a matsayin gwamnan Ebonyi bisa
Jihar Ebonyi
Samu kari