
Daukan aiki







Sanatoci a wani zama sun samu sabani biyo bayan kawo batun rashin adalci a daukar ma'aikata da rundunar sojin Najeriya ta aiwatar a kwanakin baya. An kare taro

Hukumar yan sandan kasar nan ta bude sahfin yanar gizo da zaka nemi aikin jami'in dan sanda, daga yau 29 ga watan nuwamba, 2021, zuwa mako shida masu zuwa.

Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.

Wani dan Najeriya ya nuna karamci ga wata budurwa wacce ta damfare shi N500,000 tun shekaru 5 da su ka shude. Ikechukwu Diamond, a cikin wata wallafa mai tsawo

Gwamnatin Najeriya na daukar ma'aikata, ciki har da aikin soji da kuma wasu manyan ayyuka a jihar Kaduna. Mun tattaro muku dukkan ma'aikatun da ke daukar aiki.

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da jerin mutanen da za ta dauka cikin aikin sojin sama. Ta bayyana abubuwan da ake bukata duk wanda aka zai tanada kafin zuwa h
Daukan aiki
Samu kari