
Dollar zuwa Naira







An kama yan Najeriya 4 da satar dala miliyan 18 a kasar Amurka
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da kama wasu yan Najeriya guda hudu da laifin satar dala miliyan 18, kimanin naira biliyan 6 (N6,507,000,000) ta amfani da yanar gizo, a ranar Talata, 10 ga watan Disamba.