
Karar sakin aure







Wani magidanci ya kwashe kayansa daga gidan aurensa bayan ya kama matarsa tana cin amanarsa tare da saurayinta na sakandare. Sun shafe tsawon shekaru 30 tare.

Wata mata ‘yar shekara 54 mai suna Blessing Mormah ta garzaya wata kotun al’adu ta Igando inda ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda ganin cewa mijin ba a

Fitacciyar mai siyar da kayan mata, Hauwa Saidu wacce aka fi sani da Jaruma,ta zama abun zunde da yafice bayan wata budurwa ta kwace mata mijintaya rabu da ita.

Wani magidanci mai shekaru 60 zuwa 69, John Anya, a ranar Talata, ya roki wata kotun kwastamare da ke zamanta a Legas ta raba aurensa da matarsa mai shekaru 33,

Wani dan kasuwa, Mustapha Baba, a ranar Laraba ya roki wata kotun shari'ar musulunci da ke Jihar Kaduna, ta umurci matarsa da suke rikici, Amina Sani, ta dawo m

Wani mutum dan Afirika ta kudu, Miles Montego, ya azabtu bayan aurensa ya ki dadi. Mutumin da ya taba auren ya jawo cecekuce a kafafan sada zumuntar zamani.
Karar sakin aure
Samu kari