
Department Of State Security Service (Dss)







Tsohon darakta a hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace hukumar tasan da duk waɗannan kalaman da Pantami yayi a baya tun kafin naɗinsa a matsayin minista, 2019.

Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, SSS, ta tabbatar da cewa jami'inta da ke tsaron Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila ne ake zargi da kashe mai talan jari

'Yan bindiga sun sace jami'in hukumar 'yan sandan farin kaya, DSS, tare da dansa mai shekaru 4 a ranar Asabar a Kaduna kamar yadda SaharaReporters ta ruwaito.

A watan Agusta ne jami'an DSS su ka tasa Tiwa Savage da su Don Jazzy a gaba. Kalaman siyasar da su ka yi ne su ka jefa manyan Mawakan Najeriyar a hannun DSS.

Mun ji cewa wasu Jami’an DSS 2 da ‘Yan kungiyar IPOB 21 sun mutu a Enugu. Emma Poweful na IPOB ya ce sun rasa mutane 21 a harin da DSS su ka kai masu a jiya.

Bayan zargin wani gwamna da zama kwamandan Boko Haram, hukumar DSS ta sake gayyatar tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafiya.
Department Of State Security Service (Dss)
Samu kari