
Hukumar DSS







Ana zargin wasu jami’an DSS da har yanzu ba a gano sunayen su ba da harbin Private Obafemi Adetayo, wani soja inda ya rasa ran sa a wuraren Lekki da ke Jihar Le

Bayan wani binciken sirri da hukumar tsaron farin kaya tayi, ta ce ta gano yadda mayakan ISWAP ke horar da masu kunar bakin wake yadda za su kai farmakin .

Kano - Bayan kimanin shekara guda tsare hannu hukumar DSS a Abuja, an baiwa yan kasuwan canjina jihar Kano 45 da akewa zargin ta'addanci daman ganin iyalansu.

Wasu matasan Kiristoci karkashin jagoranci kungiyar Kiristocin Najeriya, YOWICAN, a ranar lahadi sun yi suka game da gayyatar faston cocin katolika, Kukah.

Wani Akeem Ogunnubi mai shekaru 42 ya bayyana yadda ya yi garkuwa da wani dan kasuwa a Sabo mai suna Bola cikin ranakun karshen mako, Vanguard ta ruwaito. Kwami

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta zargin shugaban yan shi'a na ƙasa, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi cewa hukumar ta wawuri wasu kudi da suke mallakinsa.
Hukumar DSS
Samu kari