Jam'iyyar APC
Kungiyar shugabannin APC ta gana da Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, sun tattauna batun matsaƙar tsaron da ta addabi ƙasa.
Sanata Abdulaziz Yari daga Zamfara ta Yamma ya karyata rahoton cewa yana da hannu a shirin Atiku na kafa sabuwar jam'iyya, ya jaddada cewa yana tare da APC.
Kungiyar APC ta Arewa ta tsakiya ta yi kira ga gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang da ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC domin daga darajarsa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da wasu manyan ƴansiyasa kamar Sanata Abdul'aziz Yari sun fara yunƙurin yadda za a kawar da APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwa bisa waɗannan hare-hare na garkuwa da mutane da aka kai jihohin Borno da Kaduna.
Rahotanni sun samu kan rasuwar shugaban jam'iyyar APC na jihar Ekiti, Mista Paul Omotoso. Marigayin ya yi bankwana da duniya ne a safiyar ranar Laraba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana dalilin da ya sa tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya yi nasara kan PDP a zaben gwamnan jihar na 2020.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya tuna da 'yan majalisar dokokin jihar yayin da ya gwangwaje su da sabbin motoci. Gwamnan ya ce yana so su ji dadin yin aiki.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Benue ta amince Shugaba Tinubu a ya fito takarar tazarce a 2027. Jam'iyyar ta yaba da salon mulkin Tinubu.
Jam'iyyar APC
Samu kari