
David Oyedepo







Gwamnan Oyo ya yi kira ga mutanen kirki su shigo cikin siyasa domin su yi gyara a kasar. Gwamnan ya ce shigarsa siyasa ba za ta hana sa shiga aljanna ba domin ya zo yin gaskiya ne tare da kawo gyara.

Da yake mayar da martani a kan sukar da Oyegun ya yi wa Oshiomhole, Issa-Onilu ya ce gazawar Oyegun wajen daukar matakan a kan ladabtarwa a kan mambobin jam'iyya ne ya jawo dukkan matsalolin da APC ke fuskanta musamman daga bangar

Babban malamin nan na cocin Living Faith Worldwide, David Oyedepo ya bukaci yan Najeriya da su kara kusanci ga Ubangiji kan halin da kasar ke ciki a yanzu.

Mawakin cocin mai suna Samuel Sunday ya shiga hannu a cocin Living Faith Church (Winners Chapel), jihar Ogun a kokarinsa na sace mota SUV.

Wani fasto mai suna Evangelist Wale Fagbere ya shige su yayinda ya sume a cikin wata dakin boka da ke ketu Ayetoro a karamar hukumar yewa

Wata mata ta bakunci lahira bayan wata mu’ijizan karya da wani fasto a kasar afrika ta kudu yayi.
David Oyedepo
Samu kari