Daura
Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bar Daura. Malam Garba Shehu ya nuna cewa a yanzu dai Muhammadu Buhari bai cika alkwarinsa na zama a garin Daura ba.
Bikin hawan sallah, wanda kuma ake kira da hawan sallah ko hawan daba, wani gangami ne na mahaya dawakai da sarakunan gargajiya kan gudanar a masarautunsu a.
Za a ji Shugaban kasa ya amince da kwangiloli domin gyara wutar lantarki a Daura. Gwamnatin tarayya ta yarda ayi ayyukan wuta a jihohin Katsina, Yobe da Ogun.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa samar da isassun masu ilimin fasah na daga cikin dalilan da suka sa su gina jami'ar sufuri ta Daura.
Daura ta na shirya gagarumar maraba ga Muhammadu Buhari da zai bar Aso Rock. Za ayi bukukuwa da wasanni da nufin karrama Buhari wanda ya yi shekaru 8 a ofis.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ce zai zauna na tsawon watanni 6a mahaifarsa Daura bayan miƙa mulki a watan Mayu, daga nan zai koma Kaduna da zama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matsuwarsa na son mika mulki a ranar 29 ga watan Afrilu tare da komawa mahaifarsa wato garin Daura da ke jihar Katsina.
Muhammadu Buhari ya kada kuri’arsa a garin Daura, ya yi kira ga jama'a. Shugaban ya yi tir da ‘yan siyasar da suke amfani da kudi wajen sayen kuri’un mutane.
Za a samu labari cewa Zababben Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a mahaifarsa ta Daura da ke Jihar Katsina a yau dinnan.
Daura
Samu kari