Dandalin Kannywood
Mawakin siyasar nan Dauda Adamu Kahutu Rarara ya fito ya sake dora alhakin halin kuncin da ake ciki a kasar nan a kan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Jarumai da dama a masana’antun fina finan Najeriya da suka hada da Kannywood (Arewa) da Nollywood (Kudu) suka riga mu gidan gaskiya a shekarar 2024.
Shahararren jarumin fina-finan yarbawa Quadri Oyebanji wanda aka fi sani da Sisi Quadri saboda kwaikwayon mata ya kwanta dama bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Aishatu Auwalu wacce aka fi sani da Rahma MK ta ce da goyon bayan mijinta take fim.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ya bayyana cewa yana samun kulawar likita kan cutar damuwa da ke damunsa. Ya ce sai da ya dunga jan baya.
Nafisa Abdullahi ta cikin manyan jaruman kannywood da suka halarci bikin taya Ali Nuhu murnar samun mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, wanda aka yi a Abuja.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya. Wasu na ganin sam shigarta bata dace ba.
Jama'a sun yi cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyanar sabon hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Sun ce sam ramar da tayi bai karbe ta ba.
Dandalin Kannywood
Samu kari