
Daddy Enoch Adejare Adeboye







Yayinda gwamnati ke kokarin ceto daliban makarantar Kagara da yanbindiga suka sace a jihar Neja, shugaban cocin RCCG, Enoch Adejare Adeboye ya nemi a saki Leah.

Babban limamin coci kuma Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye ya bayar da tabbacin cewa kwanan nan ta’addanci zai zama tarihi.

Har zuwa yanzu, Duniya ta na cigaba da yin tir da abin da Boko Haram ta yi a jihar Borno. Fafaroma Francis ya shiga cikin masu yi wa ‘Yan Najeriya ta’aziyya.

Douye Diri ya ce Enoch Adeboye ya yi masa addu’a wajen zama Gwamnan jihar Bayelsa. Sanata Diri ya dare kujerar Gwamna ne yayin da APC ta ke shirin hawa mulki.

Shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa duk wani mutum da ke tsoron mutuwa alhalin ya fi shekaru 70 a duniya toh lallai ya binciki imaninsa.

Shugaban cocin Redeemed Christian Church if God (RCCG) Fasto Enoch Adeboye ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ofishinsa na fadar shugaban kasa a yau.
Daddy Enoch Adejare Adeboye
Samu kari