
Cuta Ba Mutuwa Ba







Kudan zuma sun kai wa wasu daga cikin mutane da suka tafi fadar Alafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi hari a ranar Asabar yayin da suka tafi yin ta'aziyya. The Punc

Ma'aikacin gwamnati ya ja ma kansa, ya yada jita-jita cewa gwmanan APC ya mutu, lamarin da ya kai ga korarsa daga aiki. Yanzu haka dai za a bincike shi a kai.

A ranar Laraba, shugaban cibiyar bahasi, lissafi da kididdigan tarayyar Najeriya, Dakta Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya. Hakan ya biyo bayan rashin lafiyar

Mutuwa ta manta wani tsohon da ya sha wahala, duk da cewa jikinsa babu nama ko kadan, amma har yanzu yana raye yana kuma ci gaba da rayuwarsa kamar kowa...

An garzaya da wata matashiyar budurwa, mai shekaru 19 asibiti bayan ta matse tusa a gaban saurayinta na shekaru biyu kuma an yi mata aiki har da kwantarwa.

Jami'an hukumar tsaro na NSCDC sun gano gawar wani mutum dan shekara 55, Isyaku Shuaibu, a karamar hukumar Kiyawa na Jihar Jigawa. The Punch ta rahoto cewa kak
Cuta Ba Mutuwa Ba
Samu kari