
Yan Daba a Najeriya







Gabanin zaben Ekiti, an kama wasu 'yan daba dauke da makamai sun nufi jihar, inda aka kama su da muggan makamai. A halin yanzu dai suna hannun sojojin Najeriya.

Yan sanda sun kama yan daban da suka daki Fadila Abdulrahman, wata mazauniyar jihar, kan wani wallafa da ta yi a Facebook, bayan samun umurni daga Gwamna Zulum.

Mutane uku sun rasa rayukansu ciki har da sifetan yan sanda sakamakon wani farmaki da fusatattun matasa suka kai ofishin ‘yan sanda da ke karamar hukumar Yagba.

Wani mahaifi ya yi hayar 'yan daba domin su je makarantar da 'yarsa ke karatu domin su lakadawa wani malami duka saboda ya daki 'yarsa saboda damun 'yan aji.

Kisan wannan jagora ne yasa yaransa dake kwalejin kimiyya da fasaha na Lokoja suka taru, suka kaddamar da hari a jami’ar KSU domin daukan fansa, inda suka kashe dalibai 13 a zuwa daya.