
Cristiano Ronaldo







‘Dan wasan Juventus ya shiga 2021 da sa’a, ya rusa tarihin da aka bari tun 1977. Cristiano Ronaldo ya zarce tsohon ‘Dan kwallon Duniya Pele a adadin kwallaye.

Dan kwallon kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, duk da halin tsaka mai wuyan da yake ciki ya shiga jerin yan kwallo mafi yawan albashi a duniya na shekarar 2020.

Manyan Masana sun zabi Gwarazan ‘Yan kwallon da ba su da sa’a a tarihi. Pele, Ronaldo, Messi, Cristiano su na cikin sahun XI na Taurarin ‘Yan kwallo na farko.

Za ku ji taurarin Duniya da fatara ta yi masu zobe bayan ajiye buga kwallo. Mun kawo jerin ‘Yan wasan da su kawo su ka rasa dukiyarsu shekaru da yin ritaya.

A makon nan ne Cristiano Ronaldo ya bugo jirgi ya shigo Turin bayan gano ya na dauke da kwayar COVID-19. Ministan wasanni ya na zargin ‘dan wasan da laifi.

Dazu nan mu ka ji cewa wwaji ya tabbatar da Cristiano Ronaldo ya na dauke da cutar COVID-19. ‘Dan kwallon ba zai samu damar buga wasan Portugal da Sweden ba.
Cristiano Ronaldo
Samu kari