Chris Ngige
Gwamnatin tarayya ta amince da ƙarawa ma'aikatan gwamnati albashin su. Ministan ƙwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, yace amincewar Buhari kawai ta rage
Ministan kwadugo da samar da aikin yi a Najeriya, Dakta Chris Ngige, ya ce canjin kuɗi ya hana mutane rawar gaban hantsi amma kuma ya taka wa yan ta'adda birki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta daƙile barazanar yin zanga-zanga a faɗin ƙasar nan da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya gudanarwa, kan ƙarancin kuɗi.
Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.
Chris Ngige wanda shi ne Ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce za ayi karin albashi nan da Mayun 2024 yayin da ya yi gargadi kan saba dokar aikin gwamnati
Ministan kwadagon Najeriya, Sanata Ngige, ya bayyana cewa karya aka yi masa cewa yace gwamnatin tarayya na shirin yin karin albashi wa ma'aikatanta a shekara.
Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Minista ya nuna ba si da niyyar kara wa ma’aikata albashi.
Gwamnatin ta yi magana a kan karin albashi a 2023 da hakkokin ASUU na watanni 8 da aka ki biya a 2022. Ministan kwadago da samar da aikin yi ya yi wannan bayani
Ministan Kwadogo yayi kira ga hukumomin gwamnati da ma'aikatu da jihohi da su maida hankali wajen aiwatar da mafi karancin albashi domin hakan zai taimaka.
Chris Ngige
Samu kari