
Cin zarafin yara







Hukumar Hisbah, ta kame wasu ma'aurata da suka yiwo safarar jaririya daga jihar Delta har zuwa jihar Kano. An mika su ga 'yan sanda don ci gaba da bincike.

'Yan sanda a jihar Anambra sun bankado wani gidan da ake haifar jarirai ana sayarwa. An yi basajan gidan a matsayin gidan casu da holewa ana aikata laifin.

A rahoton da kamfanin dillacin Labarai na Najeriya (NAN) ya bayyana, shugaban hukumar yaki da safarar mutane da haramtattun tafiye-tafiye na yankin Benin City, Godwin Obaseki yayi bayanin cewar a halin yanzu ba a san ainahin inda

A cewar wani mai amfani da shafin Facebook, yaron mai suna Hassan ya ce mahaifinsa wanda a yanzu ya rasu ne ya tura sa karatu gurin mutumin da ya azabtar da shi

Jami’an ‘yan sanda sun kama Misis Vicky, wata matar gida a Lagas kan zargin cewa ta sayar da hudu daga cikin ‘ya’yanta biyar ga mutane daban-daban saboda kudi.

wata yarinya mai shekaru 15 dake cike da kunci ta bayyana yadda mahaifinta mai shekaru 42, ke bacci da ita da ‘ya’yarta tun bayan mahaifiyarsu ta bar gidan.
Cin zarafin yara
Samu kari